Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ABIN DA KE CIKIRATAYE Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? Shafin Jigo/Shafin Mawallafa Abin Da Ke Ciki BABI Abin da Allah Ya Nufa Ke Nan? BABI NA ƊAYA Mece ce Koyarwa ta Gaskiya Game da Allah? BABI NA BIYU Littafi Mai Tsarki—Littafi Ne Daga Allah BABI NA UKU Menene Allah ya Nufa ga Duniya? BABI NA HUƊU Wanene Yesu Kristi? BABI NA BIYAR Fansa—Kyauta Mafi Girma Daga Allah BABI NA SHIDA Ina Matattu Suke? BABI NA BAKWAI Bege na Gaskiya ga Ƙaunatattunka da Suka Mutu BABI NA TAKWAS Menene Mulkin Allah? BABI NA TARA Muna Rayuwa ne a “Kwanaki na Karshe”? BABI NA GOMA Halittun Ruhu—Yadda Suke Shafanmu BABI NA GOMA SHA ƊAYA Me Ya Sa Allah Ya Kyale Wahala? BABI NA GOMA SHA BIYU Rayuwa a Hanyar da Take Faranta wa Allah Rai BABI NA GOMA SHA UKU Ra’ayin Allah Game da Rai BABI NA GOMA SHA HUƊU Yadda Za Ka Sa Rayuwar Iyalinka ta Zama Mai Farin Ciki BABI NA GOMA SHA BIYAR Bauta da Allah Ya Amince da Ita BABI NA GOMA SHA SHIDA Ka Dage Domin Bauta ta Gaskiya BABI NA GOMA SHA BAKWAI Ka Kusaci Allah Cikin Addu’a BABI NA GOMA SHA TAKWAS Baftisma da Kuma Dangantakarka da Allah BABI NA GOMA SHA TARA Ka Tsare Kanka Cikin Kaunar Allah