Ƙarin Bayani
a Afisawa 4:7, 8, (NWT) sun ce: 7 Amma an ba kowannenmu baiwarsa gwargwadon yawan alherin Almasihu. 8 Gama Kalmar Allah ta ce, “Saꞌad da ya haura, ya ɗauki waɗanda ya kama, ya kuma ba da maza kyauta.”