Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO

Ƙarin Bayani

c Akwai dalilai guda uku da mai yiwuwa suka sa Daniyel ya ƙi cin abincin Babiloniyawan: (1) Ƙila naman dabbobin da Dokar Allah ta haramta ne. (M. Sha. 14:​7, 8) (2) Ƙila ba a yanka naman yadda ya dace ba. (L. Fir. 17:​10-12) (3) Mai yiwuwa cin abincin yana cikin ayyukan ibada da Babiloniyawan suke yi ma wani allahnsu.​—Ka kuma duba Littafin Firistoci 7:15; 1 Korintiyawa 10:​18, 21, 22.

Littattafan Hausa (1987-2026)
Fita
Shiga Ciki
  • Hausa
  • Raba
  • Wadda ka fi so
  • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
  • Ka'idojin Amfani
  • Tsarin Tsare Sirri
  • Saitin Tsare Sirri
  • JW.ORG
  • Shiga Ciki
Raba