Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO

Ƙarin Bayani

a Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna ta yi amfani da alamu don ta bayyana mana ko su waye ne maƙiyan Allah. Littafin Daniyel ya taimake mu mu fahimci ko mene ne ma’anar waɗannan alamun. A wannan talifin, za mu tattauna alaƙar da ke tsakanin annabce-annabcen da ke littafin Daniyel da kuma waɗanda ke Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna. Ta hakan, za mu san ko su waye ne maƙiyan Allah. Sa’an nan za mu ga abin da zai faru da su.

Littattafan Hausa (1987-2026)
Fita
Shiga Ciki
  • Hausa
  • Raba
  • Wadda ka fi so
  • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
  • Ka'idojin Amfani
  • Tsarin Tsare Sirri
  • Saitin Tsare Sirri
  • JW.ORG
  • Shiga Ciki
Raba