Ƙarin Bayani
c BAYANI A KAN HOTUNA: (daga sama zuwa ƙasa): Wani ɗan’uwa da matarsa suna wa’azi a wani yanki da ba a samun mutane a gida. Na farko yana wurin aikinsa, na biyu tana asibiti, na uku kuma ta fita yin cefane. Sun sami mutum na farko ta wajen ziyartar shi da yamma. Sun haɗu da na biyu sa’ad da suke wa’azi kusa da asibitin. Sun sami na uku ta wajen kiranta a waya.