Ƙarin Bayani
f BAYANI A KAN HOTUNA: A makaranta, wata ʼyar’uwa matashiya tana yawan jin batutuwa game da luwaɗi. (A wasu al’adu, kalar bakar gizo tana wakiltar luwaɗi.) Daga baya, sai ta yi bincike don ta ƙarfafa bangaskiyarta. Hakan ya taimaka mata ta yanke shawara mai kyau.