Ƙarin Bayani
d BAYANI A KAN HOTUNA: Wasu ’yan’uwa uku suna taimaka ma wani da yake so ya komo ga Jehobah. Sun yi hakan ta wajen kiransa a waya, da tabbatar masa da cewa Jehobah yana ƙaunar sa da kuma saurarar sa yayin da yake faɗin abin da ke zuciyarsa.