Ƙarin Bayani
d BAYANI A KAN HOTO: A Ranar Kafara, babban firist na Isra’ila ya shiga Wuri Mafi Tsarki da turare da kuma garwashi don ya cika ɗakin da ƙamshi. Daga baya, ya sake shiga wurin da jinin dabbar hadaya.