Ƙarin Bayani
d BAYANI A KAN HOTUNA: MATAKI NA 1: Wasu ma’aurata sun halarci taro a Majami’ar Mulki. Ta halartan taro da ’yan’uwansu Kiristoci, ma’auratan suna wurin da akwai ruhu mai tsarki. MATAKI NA 2: Sun yi shiri don su yi kalami a taro. Matakan nan biyu sun shafi sauran abubuwan da aka ambata a talifin nan, wato yin nazarin Kalmar Allah da yin wa’azi da kuma addu’a ga Jehobah.