Ƙarin Bayani
b BAYANI A KAN HOTO: Ba za mu so mu ci abincin da aka shirya a wuri marar tsabta ba. Hakazalika, ba zai dace mu kalli bidiyoyin da ake nuna mugunta da sihiri ko kuma lalata ba.