Ƙarin Bayani
a Muna son bauta wa Jehobah. Amma shi kaɗai ne muke bauta wa kuwa? Zaɓin da muke yi zai nuna ko amsar e ce ko a’a. Yanzu za mu tattauna fannoni biyu na rayuwa da za mu nuna ko muna bauta wa Jehobah kaɗai.