Ƙarin Bayani
a Muna so danginmu su bauta wa Jehobah, amma su ne za su zaɓa su bauta masa ko a’a. A wannan talifin, za mu tattauna abubuwan da za mu iya yi don ya yi wa danginmu sauƙi su saurare mu.