Ƙarin Bayani
b Binciken da aka yi ya nuna cewa wasu cikin ƙasashen su ne: Albaniya, Ostareliya, Austriya, Azarbajan, Kanada, Caina, Jamhuriyar Czech, Denmark, Faransa, Jamus, Hong Kong, Ireland, Isra’ila, Japan, Holan, Norway, Koriya ta Kudu, Sifen, Sweden, Siwizalan, Britaniya, da Vietnam.