Ƙarin Bayani
a Yadda aka rene mu da al’adarmu da kuma iliminmu suna shafan tunaninmu da ra’ayinmu. Muna iya lura cewa muna da wani halin da bai dace ba. Wannan talifin zai nuna mana yadda za mu iya kawar da dukan halayenmu da ba su dace ba.