Ƙarin Bayani
a Wannan talifin zai sa mu ƙara kasancewa da tabbaci cewa Jehobah ne kaɗai zai yi mana ja-goranci mai kyau. Ƙari ga haka, zai nuna mana cewa bin hikimar duniya zai jawo mugun sakamako, amma bin hikimar da ke cikin Kalmar Allah zai amfane mu.