Ƙarin Bayani
a A wannan talifin, za mu tattauna yadda za a kāre yara don kada a ci zarafinsu. Za mu koyi yadda dattawa za su kāre ikilisiya da kuma yadda iyaye za su kāre yaransu.