Ƙarin Bayani
a Wannan talifin da kuma biyu da za su biyo bayansa, suna cikin jerin talifofin da suka nuna dalilin da ya sa muke da tabbaci cewa Jehobah Allah ne mai ƙauna da kuma adalci. Yana son a riƙa nuna wa bayinsa adalci kuma yana ƙarfafa waɗanda aka yi musu rashin adalci a wannan muguwar duniyar.