Ƙarin Bayani e BAYANI A KAN HOTO: Wani ɗan’uwa yana keɓe lokaci don ya yi bimbini a kan begen yin rayuwa a cikin Aljanna.