Ƙarin Bayani
a Dukanmu muna ƙaunar Jehobah kuma muna jin daɗin yabon sa kamar yadda Dauda ya yi. Muna da damar nuna cewa muna ƙaunar Allah a duk lokacin da muka halarci taro. Amma yin kalami a taro yana yi wa wasu cikinmu wuya sosai. Idan kana fuskantar wannan matsalar, talifin nan zai taimaka maka ka san abin da ya sa kake jin tsoro da kuma yadda za ka daina yin hakan.