Ƙarin Bayani
a Iyaye za su iya tattauna bayanan da ke talifin nan mai jigo: Yara da Matasa, Ta Yaya Za Ku Yi Shirin Yin Baftisma? A shafuffuka na 12-17 na Hasumiyar Tsaro ta Maris, 2016. Ku kuma duba “Tambayoyin Masu Shela” a Hidimarmu ta Mulki ta Afrilu 2011, shafi na 2.