Ƙarin Bayani
b Wannan sinadarin hormone da ke cikin IUD yana canja yadda mahaifa take aiki. A wasu lokuta, likitoci suna gaya wa ma’aurata da marasa aure da suke zub da jini da yawa a lokacin da suke haila su yi amfani da maganin nan.