Ƙarin Bayani
a Wataƙila Arimathiya ne Ramah, wurin da ake kira Rentis (Rantis) a yau. Wannan wurin garin Sama’ila ne da ke da nisan kilomita 35 daga arewa masu gabashin Urushalima.—1 Sam. 1:19, 20.