Ƙarin Bayani
a An rubuta labarin Ibrahim a surori guda 15 na littafin Farawa. Ban da haka ma, waɗanda suka rubuta Nassosin Hellenanci na Kirista sun ambaci Ibrahim fiye da sau 70.