Ƙarin Bayani
a Wasu mutane sukan ba da kyauta a lokacin bukukuwan ranar haihuwa da dai sauransu. Amma, ana yawan yin abubuwan da Littafi Mai Tsarki ya haramta a bukukuwan nan. Ka duba talifin nan “Masu Karatu Sun Yi Tambaya—Ya Kamata Kiristoci Su Yi Bikin Kirsimati Ne?” da ke wannan mujallar.