Ƙarin Bayani
c Alal misali, littafin nan Ka Yi Koyi da Bangaskiyarsu ya tattauna labaran wasu bayin Allah guda sha huɗu a cikin Littafi Mai Tsarki. Littafin ya mai da hankali ga darussan da aka koya ne ba abin da suke wakilta ba.