Ƙarin Bayani
b Don ƙarin bayani a kan alkawarin Littafi Mai Tsarki game da tashin matattu, ka karanta babi na 7 a cikin littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? da Shaidun Jehobah suka wallafa. Za ka iya samunsa a dandalin www.jw.org/ha.