Ƙarin Bayani
a Iyaye suna bukatar su tattauna batun nan da yaransu “Peer-Pressure Planner” a littafin nan Questions Young People Ask—Answers That Work, Littafi na 2, shafuffuka na 132-133. Za su iya tattauna wannan littafin a lokacin Bauta ta Iyali da yamma.