Ƙarin Bayani c Ka karanta babi na 5 a littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? don ka samu ƙarin bayani game da fansar da mutuwar Yesu ta kawo.