Ƙarin Bayani a Yesu ya mutu a ranar Idin Ƙetarewa, ko 14 ga Nisan, kamar yadda kalandar Yahudawa ta nuna.—Matta 26:2.