Ƙarin Bayani
a Asa wataƙila ya kawar da masujadai da ke tattare da bauta wa allolin ƙarya amma ba waɗanda suke inda mutane suke bauta wa Jehobah ba. Ko kuwa wataƙila an sake gina masujadai a kusan ƙarshen sarautar Asa kuma ɗansa Jehoshaphat ya cire waɗannan masujadai.—1 Sar. 15:14; 2 Laba. 15:17.