Ƙarin Bayani b Chilead, ɗan Dauda na biyu ba a ambaci sunansa ba bayan haihuwarsa. Mai-yiwuwa ne ya mutu kafin tawayen Absalom.