Ƙarin Bayani
c Boaz ya ba Ruth mudu shida na sha’ir, amma ba a san nauyinsa ba. Mai yiwuwa hakan yana nufin cewa kamar yadda ake aiki kwanaki shida kuma a huta a ranar Assabaci, Ruth ma za ta huta yanzu a gidan mijinta bayan wahalar da ta sha. A wani ɓangare kuma, mai yiwuwa mudu shida na sha’ir ne Ruth za ta iya ɗauka.