Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ijwfq talifi na 4
  • Kuna Ganin Cewa Ku Kaɗai Ne Za Ku Sami Ceto?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kuna Ganin Cewa Ku Kaɗai Ne Za Ku Sami Ceto?
  • Tambayoyin da Ake Yawan Yi
  • Makamantan Littattafai
  • Mece ce Kalmar nan Ceto Take Nufi?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Samun Amincewar Allah Tabbaci Ne Cewa Za Mu Tsira A Karshe?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Ka Riƙe ‘Begenka Na Ceto’ Da Kyau!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
  • Ta Yaya Yesu Ya Cece Mu?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Tambayoyin da Ake Yawan Yi
ijwfq talifi na 4
Mutane daga al’adu dabam-dabam suna addu’a tare

Kuna ganin cewa ku kaɗai ne za ku sami ceto?

A’a. Miliyoyin mutane da suka rayu ƙarnuka da suka shige da ba Shaidun Jehobah ba ne za su sami zarafin samun ceto. Littafi Mai Tsarki ya bayyana cewa a sabuwar duniya da Allah ya yi alkawari, “za a yi tashin matattu, na masu-adalci da na marasa-adalci.” (Ayyukan Manzanni 24:15) Ƙari ga haka, mutane da yawa da ke rayuwa yanzu za su iya soma bauta wa Allah, su ma za su iya samun ceto. Amma dai, ba aikinmu ba ne mu shar’anta wanda zai tsira da wanda ba zai tsira ba. Wannan aikin Yesu ne.—Yohanna 5:22, 27.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba