Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Maris p. 16
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • RARRABA TAKARDAR GAYYATA NA TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU (11 ga Maris–4 ga Afrilu)
  • HAƊUWA TA FARI (1-10 ga Maris, 5-30 ga Afrilu)
  • KOMAWA ZIYARA
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Maris p. 16
Yesu yana fada wa manzanninsa yadda za su rika tuna da mutuwarsa.

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

RARRABA TAKARDAR GAYYATA NA TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU (11 ga Maris–4 ga Afrilu)

“Muna farin cikin gayyatar ka zuwa wani taro da miliyoyin mutane za su halarta. Taron na Tunawa da Mutuwar Yesu ne.” Ka ba wa maigidan takardar gayyata ko ka tura masa ta wayarsa. “A cikin wannan takardar, akwai lokaci da kuma wurin da za a yi taron. Ban da haka, muna so mu gayyace ka zuwa wani taro na musamman da za a yi mako ɗaya kafin makon da za a yi Taron Tunawa da Mutuwar Yesu.”

Idan Mutumin Ya So Waꞌazin: Ka nuna [ko ka tura] masa bidiyon nan Ka Tuna da Mutuwar Yesu.

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa Yesu ya mutu?

HAƊUWA TA FARI (1-10 ga Maris, 5-30 ga Afrilu)

Tambaya: Wane ne Yesu?

Nassi: Mt 16:16

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa Yesu ya mutu?

KOMAWA ZIYARA

Tambaya: Me ya sa Yesu ya mutu?

Nassi: Mt 20:28

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu nuna godiya don fansar da Yesu ya ba da?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba