Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 8
  • Da Taimakon Jehobah, Za Ka Iya Aikin da Ya Ba Ka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Da Taimakon Jehobah, Za Ka Iya Aikin da Ya Ba Ka
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Shin Za Ka Iya Zama Kamar Finehas Sa’ad da Ka Fuskanci Ƙalubale?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Wani Mahaifi Ya Ba Ɗansa Shawara Mai Kyau
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Zai Dace Mu Ji Tsoron Ɓata wa Jehobah Rai
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ku Taimaka Wa Yara da Matasa Su Yi Nasara
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 8

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Da Taimakon Jehobah, Za Ka Iya Aikin da Ya Ba Ka

Aikin da Lawiyawa masu gadin ƙofofi suke yi yana da muhimmanci sosai (1Tar 9:​26, 27; w05 10/1 29 sakin layi na 8)

Finehas ne shugaban masu gadin ƙofofin mazauni a zamanin Musa (1Tar 9:​17-20a)

Jehobah ya taimaka wa Finehas ya yi aikin da ya ba shi (1Tar 9:​17-20b; w11 9/15 32 sakin layi na 7)

Hotuna: 1. Wata ꞌyarꞌuwa matashiya tana tuka wata babbar mota gine-gine. 2. Mata da miji tsofaffi suna waꞌazi ta waya. 3. Mata da miji suna waꞌazi a inda ake bukatar masu shela.

Jehobah yana ba mu ayyuka masu muhimmanci da yawa. Idan ba ka san yadda za ka yi wani aiki a ƙungiyar Jehobah ba, ka roƙi Jehobah ya taimaka maka kuma ka nemi taimakon Kiristocin da suka manyanta.​—Fib 2:13.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba