Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Yuli p. 2
  • Barzillai Mutum Ne da Ya San Kasawarsa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Barzillai Mutum Ne da Ya San Kasawarsa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Tsofaffi Jehobah Yana Daraja Ku Don Amincinku
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • Za Ka Iya Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Kake Fuskantar Jaraba
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Shin Kasancewa da Tawali’u Tsohon Yayi Ne?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Cin Gaba A Ruhaniya A Lokacin Tsufa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Yuli p. 2
Barzillai yana gaya wa Sarki Dauda cewa ba zai karbi aikin ba.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Barzillai Mutum Ne da Ya San Kasawarsa

Sarki Dauda ya ba Barzillai damar yin wata hidima (2Sam 19:​32, 33; w18.09 9 sakin layi na 6)

Barzillai bai karɓi aikin ba domin ya san kasawarsa (2Sam 19:​34, 35; w18.09 9 sakin layi na 7)

Ku san kasawarku kamar Barzillai (w17.01 23 sakin layi na 6)

Sanin kasawarmu zai sa mu san abin da za mu iya yi da abin da ba za mu iya yi ba. Wajibi ne mu san kasawarmu don mu faranta ran Jehobah. (Mi 6:8) Ta yaya za mu amfana idan muna da wannan halin?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba