Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Satumba p. 13
  • Ku Riƙa Tunawa da Jehobah Koyaushe

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Riƙa Tunawa da Jehobah Koyaushe
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Mene ne Ra’ayin Jehobah?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Ka Ji Dadi Cikin Dukan Aikinka
    “Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah”
  • Yadda Za Ka Tsai da Shawarwari Masu Kyau
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Ka Kasance da Bangaskiya Kuma Ka Tsai da Shawara Mai Kyau!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Satumba p. 13

RAYUWAR KIRISTA

Ku Riƙa Tunawa da Jehobah Koyaushe

Idan mun kasa samun aikin yi, hakan zai iya mana wuya mu sa al’amuran Mulkin Allah da aikata adalcinsa kan gaba a rayuwa. Hakan zai iya sa mu karɓi aikin da zai hana mu bauta wa Jehobah yadda ya dace ko kuma ya sa mu ƙi bin ƙa’idodinsa. Amma muna da tabbaci cewa Jehobah zai taimaka wa “waɗanda suka dogara gare shi da zuciya ɗaya.” (2Tar 16:9) Ba abin da zai iya hana Jehobah taimaka mana kuma ya biya mana bukatunmu. (Ro 8:32) Saboda haka, sa’ad da muke so mu yanke shawara game da aiki, wajibi ne mu dogara ga Jehobah kuma mu mai da hankali ga ibadarmu.​—Za 16:8.

KU KALLI BIDIYON NAN YIN AIKI DA DUKAN ZUCIYA GA JEHOBAH, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Hoto daga bidiyon “Yin Aiki da Dukan Zuciya ga Jehobah.” Thomas yana gani sa’ad da Jason ya ki karban cin hanci a wurin aiki.

    Me ya sa Jason ya ki karɓan cin hanci?

  • Hoto daga bidiyon “Yin Aiki da Dukan Zuciya ga Jehobah.” Jason yana zubar da shara a wurin aiki.

    Ta yaya za mu bi abin da ke Kolosiyawa 3:23?

  • Hoto daga bidiyon “Yin Aiki da Dukan Zuciya ga Jehobah.” Jason yana nazari da Thomas.

    Ta yaya misalin Jason ya taimaka wa Thomas?

  • Hoto daga bidiyon “Yin Aiki da Dukan Zuciya ga Jehobah.” Jason da Thomas sun bar aiki da wuri don su halarci taro.

    Ka bi ra’ayin Jehobah a duk shawarwarinka da kuma ayyukanka

    Ta yaya za mu bi abin da ke Matiyu 6:22?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba