Musa yana koya wa mutane waƙar da ke ɗaukaka Jehobah
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Abin da Muka Koya Daga Kwatancin da Ke Wata Waƙa
Koyarwarmu za ta iya zama kamar raɓa (M.Sh 32:2, 3; w20.06 10 sakin layi na 8-9; ka dubi hoton shafin farko)
Jehobah kamar Dutse yake (M.Sh 32:4; w09-E 5/1 14 sakin layi na 4)
Jehobah yana kāre mutanensa kamar yadda gaggafa take kāre ’ya’yanta (M.Sh 32:11, 12; w01 10/1 20 sakin layi na 7)
A ina ne za ka sami kwatancin da ya dace da za ka yi amfani da shi a lokacin da kake koyarwa?