Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Nuwamba p. 4
  • Ku Ba Jehobah Abu Mafi Kyau da Kuke da Shi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Ba Jehobah Abu Mafi Kyau da Kuke da Shi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Yi Iya Kokarinka a Bautar Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • “Ni Kuwa Zan Bi da Bakinka”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Hadayu Na Yabo Da Ke Faranta Wa Jehovah Rai
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
  • Ya San Kasawarmu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Nuwamba p. 4
Hotunan da ke nuna yadda Jehobah ya karbi hadayu dabam-dabam da Isra’ilawa suka yi. Na 1. Gari mai laushi. Na 2. Kurciya. Na 3. Wata iyali ta kawo ma firist rago.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 4-5

Ku Ba Jehobah Abu Mafi Kyau da Kuke da Shi

5:5-7, 11

Talauci bai hana Isra’ilawa neman gafara ba. Waɗanda suka fi talauci a Isra’ila ma za su iya ba da hadaya ga Jehobah, muddin abu mafi kyau da suke da shi ne suka ba shi. Ko da yake za su iya ba da gari, amma Jehobah ya bukace su su ba da gari mai “laushi,” irin wanda suke abinci ma baƙi da shi. (Fa 18:6) A yau ma, Jehobah yana karɓan “hadayar yabo” da muke masa, ko da ayyukan da muke yi a ƙungiyarsa kaɗan ne.​—Ibr 13:15.

Ta yaya hakan zai iya ƙarfafa ka idan ba ka iya yin abubuwan da ka saba yin su, mai yiwuwa saboda rashin lafiya ko kuma ba ka da ƙarfi irin na dā?

Hotunan da ke nuna yadda ’yan’uwa mata biyu suke ba da ‘hadayarsu ta yabo’ ga Jehobah. Na 1. Wata ’yar’uwa da take wa’azi a wata kasa, tana ma wata mata wa’azi a kasuwa. Na 2. Wata ’yar’uwa tsohuwa tana rubuta wasiku daga gida.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba