Hadayun dabbobi da aka yi sun wakilci hadayar da Yesu ya bayar
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Mene ne Mulkin Allah?
Nassi: Mt 6:9, 10 ko Ish 9:6, 7
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne Mulkin Allah zai yi?
○● KOMAWA ZIYARA
Tambaya: Mene ne Mulkin Allah zai yi?
Nassi: Mt 14:19, 20 ko Za 72:16
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Yaushe ne Mulkin Allah zai zo duniya?