DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 25-26
Isuwa Ya Sayar da Matsayinsa na Ɗan Fari
25:27-34
Isuwa bai ɗauki abubuwan da suka shafi ibada da daraja ba. (Ibr 12:16) Shi ya sa ya sayar da matsayinsa na ɗan fari. Ban da haka ma, ya auri mata biyu da ba sa bauta wa Jehobah.—Fa 26:34, 35.
KA TAMBAYI KANKA: ‘Ta yaya zan nuna cewa ina daraja waɗannan abubuwan da suka shafi ibada?’
Dangantakata da Jehobah
Ruhu mai tsarki
Sunan Jehobah da ake kiranmu da shi
Wa’azi
Taro
Aure