Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Mayu p. 7
  • Yadda Kowanenmu Zai Kula da Wuraren Ibadarmu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Kowanenmu Zai Kula da Wuraren Ibadarmu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Rika Kula da Wuraren Ibadarmu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Wannan Wurin Ne Muke Bauta
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
  • Aikin Gini da Ke Ɗaukaka Jehobah
    Mulkin Allah Yana Sarauta!
  • Ka Taimaka a Ikilisiyarku
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Mayu p. 7

RAYUWAR KIRISTA

Yadda Kowanenmu Zai Kula da Wuraren Ibadarmu

Majami’ar Mulkinmu ba gini kawai ba ne. Wuri ne da muka keɓe don bauta wa Jehobah. Ta yaya kowannenmu zai taimaka wajen kula da wuraren ibadarmu?

’Yan’uwa maza da mata suna kula da Majami’ar Mulki, suna share ban daki, suna ba da gudummawa

KU KALLI BIDIYON NAN KU RIƘA KULA DA WURAREN IBADARMU, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  1. Me ya sa muke da Majami’un Mulki?

  2. Me ya sa ya dace mu riƙa kula da kuma tsabtace Majami’ar Mulki?

  3. Ta yaya ka amfana sa’ad da ka saka hannu a kula da Majami’ar Mulki da ake yi?

  4. Me ya sa bin matakan kāriya yake da muhimmanci kuma wane misali ne ka gani game da hakan a bidiyon?

  5. Ta yaya za mu ɗaukaka Jehobah da gudummawarmu?

ZAN SO IN TAIMAKA TA WAJEN

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba