Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Afrilu p. 2
  • Albarkar Kasancewa Marasa Aure

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Albarkar Kasancewa Marasa Aure
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Yi Amfani Da Yanayinku Na Marasa Aure Da Kyau
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Yadda Za ka Iya More Yanayinka na Marar Aure
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Shawara Mai Kyau Game Da Kasancewa Marar Aure Da Kuma Mai Aure
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Aure da Rashin Aure.
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Afrilu p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 KORINTIYAWA 7-9

Albarkar Kasancewa Marasa Aure

7:32, 35, 38

Tun da daɗewa, Kiristoci da yawa sun gano cewa kasancewa marar aure yana kawo albarka sosai. Yana ba su damar ƙara ƙwazo a hidimarsu da yin tarayya da mutane dabam-dabam da kuma sa su kusaci Jehobah sosai.

Shaidu guda uku da suka je wa’azi a kasar Ostereliya a 1937; Wata ’yar’uwa ta isa wurin da za ta yi hidima a Meziko a 1947

Wasu ’yan’uwa suna wa’azi a Ostareliya, 1937; wata ’yar’uwa da ta sauke karatu a makarantar Gilead ta isa wurin da za ta yi hidima a Meziko, 1947

Wani dan’uwa yana wa’azi a Barazil; Wasu ’yan’uwa marasa aure a Makarantar Masu Yada Bisharar Mulki a kasar Malawi

Wani ɗan’uwa yana wa’azi a Barazil; wasu ’yan’uwa a Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki a ƙasar Malawi

DON BIMBINI: Idan ba ka da aure, me za ka yi don ka ji daɗin bauta wa Allah?

Mene ne ’yan’uwa a ikilisiya za su yi don su ƙarfafa da kuma taimaka wa waɗanda ba su yi aure ba?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba