Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Disamba p. 4
  • An Dauki Mataki da Ya Yi Daidai da Kalmar Allah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • An Dauki Mataki da Ya Yi Daidai da Kalmar Allah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Yaya Hukumar da ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah Take Gudanar da Ayyukanta a Yau?
    Su Wane Ne Suke yin Nufin Jehobah A Yau?
  • Su Wa Suke Yi wa Mutanen Allah Ja-gora a Yau?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Mene ne Aikin “Bawan nan Mai Aminci, Mai Hikima”?
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Ta Yaya Jehovah Yake Ja-Gorar Ƙungiyarsa?
    Ka Bauta wa Allah Maƙadaici na Gaskiya
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Disamba p. 4
’Yan’uwa a karni na farko suna saurarar hukuncin da hukumar da ke kula da ayyukan Kiristoci ta yanke

’Yan’uwa suna saurarar hukuncin da hukumar da ke kula da ayyukan Kiristoci ta yanke

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 15-16

An Ɗauki Mataki da Ya Yi Daidai da Kalmar Allah

Mene ne za mu koya daga yadda aka warware matsalar nan?

15:​1, 2​—Mu kasance da sauƙin kai da kuma haƙuri. Maimakon Bulus da Barnaba su sasanta matsalar da kansu, sun nemi ja-gora daga ƙungiyar Jehobah.

15:​28, 29​—Mu gaskata da ƙungiyar Jehobah. ’Yan’uwan da ke ikilisiyar sun gaskata cewa Jehobah zai yi amfani da ruhu mai tsarki da kuma Yesu Kristi don ya warware matsalar.

16:​4, 5​—Mu yi biyayya. Ikilisiyoyin sun ci gaba da ƙaruwa kuma bangaskiyarsu ta ƙara yin ƙarfi domin sun bi umurnin hukumar da ke kula da ayyukansu a lokacin.

Wane umurnin ne ƙungiyar Jehobah ta bayar a kwana-kwanan nan?

Ta yaya bin wannan umurnin ya amfane ni?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba