Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Agusta p. 3
  • Ka Kasance Cikin Mabuyan Madaukaki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Kasance Cikin Mabuyan Madaukaki
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Ceto Daga Tarkunan Mai Farauta
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
  • Jehovah Ne Mafakarmu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2001
  • Sirrin da Za Ka Iya Gaya wa Wasu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Wani Sirri da Muke Farin Cikin Sani
    Ku Koyar da Yaranku
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Agusta p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 87-91

Ka Kasance Cikin Maɓuyan Maɗaukaki

“Maɓuyan” Jehobah yana kāre dangantakarmu da shi

91:1, 2, 9-14

  • Idan muna so mu kasance cikin maɓuyan Jehobah a yau, dole ne mu keɓe kanmu kuma mu yi baftisma

  • Mutanen da ba su dogara ga Allah ba ba su san wannan maɓuyan ba

  • Mutanen da ke maɓuyan Jehobah ba sa barin kome ko kuma kowa ya raunana imaninsu da kuma ƙaunarsu ga Allah

‘Mai farautanʼ yana ƙoƙarin ɗana mana tarko

91:3

  • Tsuntsaye suna da wayo da kuma wuyan kamawa

  • Masu farautar tsuntsaye suna lura da tsuntsaye sosai don su san yadda za su kama su

  • Shaiɗan, wanda shi ne “mai-farauta,” yana neman dabaru iri-iri da zai yi amfani da su wajen sa bayin Jehobah su daina bauta masa

Wani tsuntsu yana kallon tarko yayin da mai farautar yake a boye

Dabaru huɗu da Shaiɗan yake amfani da su:

  • Matsaloli kamar su tsoron mutum, kayan duniya, nishadi marar kyau, sabani

    Tsoron Mutum

  • A stack of coins

    Kayan Duniya

  • A first-century family leaves a Roman theater

    Nishaɗi Marar Kyau

  • Two first-century men argue

    Saɓani

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba