Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Afrilu p. 8
  • Rarraba Takardun Gayyata na Taron Yanki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Rarraba Takardun Gayyata na Taron Yanki
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • ABUBUWAN DA ZA A YI LA’AKARI DA SU
  • ME ZA KA CE?
  • TA YAYA ZA KA KOMA ZIYARA?
  • Gayyata ga Kowa
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • AGayyata ta Musamman
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Za a Soma Kamfen na Gayyatar Mutane Zuwa Taron Tuna Rasuwar Yesu a Ranar 17 ga Maris
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Za a Soma Rarraba Takardun Gayyata na Tuna Mutuwar Yesu a Ranar 2 ga Afrilu
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Afrilu p. 8

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

Rarraba Takardun Gayyata na Taron Yanki

Wani Mashaidin Jehobah ya tsaya kusa da amalanken littattafai yana ma wani mutum wa’azi

A kowace shekara, muna ɗokin moran abubuwan da aka shirya mana a taron yanki. Amma ya kamata mu gayyato mutane da yawa zuwa wannan taron domin su ga alherin Jehobah. (Za 34:⁠8) Kowane rukunin dattawa zai tsai da shawara a kan yadda zai fi dacewa a yi amfani da takardun.

ABUBUWAN DA ZA A YI LA’AKARI DA SU

  • Yaushe za mu halarci taron?

  • Yaushe ne za a soma rarraba takardun a yankinmu?

  • A waɗanne ranaku ne za a fita rarraba takardun?

  • Mene ne nake so in cim ma a wannan kamfen ɗin?

  • Su waye ne nake so in gayyato zuwa taron?

ME ZA KA CE?

Gayyata Zuwa Taron Yanki na 2016

Bayan ka gai da masu gida, za ka iya ce:

“Muna rarraba wannan takardar a duk faɗin duniya don mu gayyaci mutane zuwa wani taro na musamman. An rubuta kwanan wata da lokaci da kuma wurin da za a yi wannan taron a cikin takardar. Za mu so ka halarci taron.”

TA YAYA ZA KA KOMA ZIYARA?

Mujallar Awake! Na 2 2016 | Is the Bible Just a Good Book?

Ko da yake maƙasudinmu shi ne mu gayyaci mutane da yawa zuwa wannan taron yankin, amma ya kamata mu koma ziyara wurin waɗanda suka saurari saƙonmu sosai.

Za ka iya ba da mujallu tare da takardun gayyatar a ƙarshen mako.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba