Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp19 Na 1 p. 16
  • Za Ka Iya Zama Aminin Allah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Za Ka Iya Zama Aminin Allah
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
  • Makamantan Littattafai
  • “Shi Ne Mai Lura da Ku”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
  • Me Za Ka Samu Idan Ka San Gaskiya?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2020
  • Yaya Allah yake ji game da wahalar da kake sha?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2018
  • “Masu Tawali’u Za Su Gāji Kasan”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2018
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
wp19 Na 1 p. 16

Za Ka Iya Zama Aminin Allah

WASU SUNA GANIN CEWA . . .

Allah bai damu da mu ba ko kuma Allah ya yi nesa da mu, mai tsarki ne sosai kuma ba za a iya kusantar sa ba.

GA ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YA CE

Wata mata tana karanta Littafi Mai Tsarki

“Ku yi kusa da Allah, shi kuwa zai yi kusa da ku.”​—Yaƙub 4:8.

“Ku danƙa masa dukan damuwarku, gama shi ne mai lura da ku.”​—1 Bitrus 5:7.

ME ZA MU YI DON MU KUSACI ALLAH?

  • Ka riƙa addu’a.​—Zabura 145:​18, 19.

  • Ka saurare shi.​—Zabura 32:8.

  • Ka riƙa bin shawararsa.​—Karin Magana 3:​5, 6.

  • Kada ka fid da rai a ƙoƙarin da kake yi don ka kusaci Allah.​—Matiyu 7:​7, 8.

Don samun ƙarin bayani game da alkawarin Allah na yin rayuwa cikin lumana, ka amince a yi nazari da kai da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!. Shaidun Jehobah ne suka wallafa ta, za ka kuma iya samunta a dandalin www.jw.org/ha

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba