B12-B
Makon Ƙarshe na Yesu a Duniya (Kashi na 2)
Urushalima da Kewayenta
Haikali
Lambun Getsemani (?)
Fadar Gwamna
Gidan Kayafas (?)
Fadar Hirudus Antifas (?)
Tafkin Betzata
Tafkin Siluwam
Wurin Taro na Sanhedrin (?)
Golgota (?)
Akaldama (?)
Ka duba rana: 12 ga Nisan | 13 ga Nisan | 14 ga Nisan | 15 ga Nisan | 16 ga Nisan
12 ga Nisan
FAƊUWAR RANA (Ranakun Yahudawa suna somawa kuma su ƙare da faɗuwar rana)
FITOWAR RANA
Shi kaɗai da almajiransa
Yahuda ya shirya yadda zai ci amanarsa
FAƊUWAR RANA
13 ga Nisan
FAƊUWAR RANA
FITOWAR RANA
Bitrus da Yohanna sun yi shirye-shiryen Bikin Ƙetarewa
Yesu da sauran mazannin sun iso da yamma
FAƊUWAR RANA
14 ga Nisan
FAƊUWAR RANA
Ya yi Bikin Ƙetarewa da manzanninsa
Ya wanke ƙafafun manzanninsa
Ya sallami Yahuda
Ya kafa Abincin Yamma na Ubangiji
FITOWAR RANA
An sake kawo shi gaban membobin Sanhedrin (8)
An kai shi gaban Bilatus (3), saꞌan nan gaban Hirudus (5), sai aka sake mai da shi gaban Bilatus (3)
An yanke masa hukuncin kisa kuma aka kashe shi a Golgota (9)
Ya mutu wajen ƙarfe uku na yamma
An saukar da gawarsa kuma aka binne
FAƊUWAR RANA
15 ga Nisan (Ranar Assabaci)
FAƊUWAR RANA
16 ga Nisan
FITOWAR RANA
An ta da shi
Ya bayyana ga almajiransa