Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ijwfq talifi na 30
  • Me Ya Sa Ba Ku Amfani da Gicciye a Sujjadarku

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Me Ya Sa Ba Ku Amfani da Gicciye a Sujjadarku
  • Tambayoyin da Ake Yawan Yi
  • Makamantan Littattafai
  • Abin da Ya Sa Kiristoci na Gaskiya ba Sa Amfani da Gicciye Wajen Bauta
    Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?
  • Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Amfani Da Alamar Gicciya Wajen Bauta?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Yesu Ya Mutu Akan Gicciye Ne?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
Tambayoyin da Ake Yawan Yi
ijwfq talifi na 30

Me Ya Sa Ba Ku Amfani da Gicciye a Sujjadarku

Mutane da yawa suna daukan gicciye cewa alamar Kiristanci ne. Ko da yake Shaidun Jehobah Kiristoci ne amma ba ma amfani da gicciye. Me ya sa?

Dalili daya shi ne cewa Littafi Mai Tsarki bai nuna cewa Yesu ya mutu a kan gicciye ba amma a kan itace ne. Ban da haka ma, Littafi Mai Tsarki ya gargade Kiristoci su “guje ma bautar gumaka,” wato, yana nufin cewa ba za a yi amfani da gicciye a sujjada ba.​—1 Korinthiyawa 10:14; 1 Yohanna 5:​21.

Mafi muhimmanci ma Yesu ya ce: “Bisa ga wannan mutane duka za su fahimta ku ne almajiraina, idan kuna da kauna ga junanku.” (Yohanna 13:34, 35) Saboda haka, Yesu ya nuna cewa ba gicciye ne zai nuna wanda yake Kirista ba amma kauna ce za ta nuna wadanda suke mabiyansa na gaskiya.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba