Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ijwfq talifi na 7
  • Shaidun Jehobah Kiristoci ne Kuwa?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Shaidun Jehobah Kiristoci ne Kuwa?
  • Tambayoyin da Ake Yawan Yi
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Ba da Gaskiya da Yesu?
    Tambayoyin da Ake Yawan Yi
  • Me Ya Sa Za Ka Bi “Kristi”?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Yin Imani da Yesu Ne Kadai Zai Sa Mutum Ya Sami Ceto?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Wane ne Yesu Kristi?
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
Dubi Ƙari
Tambayoyin da Ake Yawan Yi
ijwfq talifi na 7
Wata mata da ke nazarin Littafi Mai Tsarki

Shaidun Jehobah Kiristoci ne Kuwa?

E. Mu Kiristoci ne. Ga dalilan nan:

  • Muna ƙoƙarin bin koyarwa da halayen Yesu Kristi a tsanake.—1 Bitrus 2:21.

  • Mun gaskata cewa Yesu shi ne hanyar ceto “babu wani suna ƙarƙashin sama, da aka bayar wurin mutane, inda ya isa mu tsira.”—Ayyukan Manzanni 4:12.

  • Sa’an da mutum ya zama Mashaidin Jehobah, akan yi masa baftisma cikin sunan Yesu.—Matta 28:18, 19.

  • Muna yin addu’a cikin sunan Yesu.—Yohanna 15:16.

  • Mun gaskata cewa Yesu shi ne Shugaba, ko kuma wanda aka ba wa iko, akan kowane mutum.—1 Korinthiyawa 11:3.

Amma, dabam muke da sauran rukunonin addinai da ake ce da su Kiristoci a hanyoyi da yawa. Alal misali, mun gaskata cewa Littafi Mai Tsarki ya koyar cewa Yesu Ɗan Allah ne, ba ɓarin Allah-Uku-Cikin Ɗaya ba. (Markus 12:29) Ba mu gaskata cewa kurwa marar mutuwa ce ba, babu wani dalili cikin Nassi da ya ce Allah zai yi wa mutane azaba cikin jahannama, ko kuma cewa a ba waɗanda suke ja-gora cikin addinai lakabi da zai ɗora su fiye da wasu ba.—Mai Wa’azi 9:5; Ezekiel 18:4; Matta 23:8-10.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba